Bola Tinubu
Bincike da sojoji suka yi ya nuna cewa an kama tsohon Janar Mohammed Ibrahim Gana bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka so yi wa Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa APC mai mulkin Najeriya ta shirya fara tunkarar babban taronta da ke karatowa, inda aka naɗa aƙalla mutum 73 su kammala shirye-shirye.
Wata kungiya a jam'iyyar APC mai suna APC League of Democrats, ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kori wasu ministoci guda biyu daga bakin aiki.
Jam'iyyar APC ta yi martani mai zafi game da zargin da ake yi mata cewa tana tilasta ma'aikatan gwamnati shiga cikinta inda ta ke tuhumar ADC mai adawa.
Shugaban APC na kasa, Farfesa Nentwe ya musanta rade-radin cewa shugaban kasa, Bola Tinubu na duba yiwuwar sauya dan takarar mataimki a zaben 2027 mai zuwa.
Ministan tsaron Najeriya, Janar Chirstopher Musa ya bayyana cewa hadin gwiwar hukumomin tsaro ne ya taimaka wajen tona asirin masu shirin juyin mulki.
A labarin nan, za a ji cewa Hon Gudaji Kazaure ya bayyana mamaki a kan yadda wasu daga cikin yan majalisa suka gaza takawa gwamnatin tarayya burki.
Kungiyar 'yan kasuwan man fetur ta IPMAN ta ce saka tallafi a danyen mai za a bi a kaucewa tsadar man fetur yayin da farashin danyen mai ke tashi a duniya.
Tsohon hafsun tsaron Najeriya kuma ministan tsaro a yanzu, Janar Chiristopher Musa mai ritaya ya bayyana yadda aka so harbe shi a yunkurin juyin mulki.
Bola Tinubu
Samu kari