Bola Tinubu
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya gana da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a Aso Rock bayan mummunan harin ‘yan ta’adda a Kaiama da ke jihar.
Shugaba Bola Tinubu ya yi tafiye-tafiye 10 a 2025, yana jawo muhawara, yayin da Muhammadu Buhari ya yi tafiye-tafiye 21 a shekarar 2016 kacal a mulkinsa.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta zargi APC da fara shirya magudin zabe a 2027 bayan majalisar dattawa ta ki amincewa da sauya wasu dokokin zaben 2027 mai zuwa.
Farfesa Isa Ali Pantami ya sabunta rajistar APC; ya bayyana dalilin da ya sa ya ƙi karɓar tayin muƙamai 3 daga hannun Shugaba Tinubu yayin da ake tunkarar 2027.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin ma'aikatan Najeriya sun fara cin gajiyar wani bangare na dokokin haraji da gwamnatin Bola Tinubu ta zo da su.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya tura bataliyar sojoji jihar Kwara domin hallaka 'yan ta'addan da suka kashe Musulmai sama da 1000 a wani kazamin hari.
Bankin Duniya ya tabbatar da cewa sauye-sauyen tattalin arzikin Najeriya da Shugaba Tinubu ya yi sun zama abin misali domin a tattaunawa a kansu a matakin duniya.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce duk da ana jin jiki a kan manufofinsa, ba za a janye su na saboda suna haifar da ɗa mai ido.
Kwamandan sojojin Amurka na AFRICOM, Janar Dagvin Anderson ya ayyana Najeriya a matsayin babbar abokiyar yaki da 'yan ta'addan ISIS da Al-Qaeda a wani taro.
Bola Tinubu
Samu kari