Bola Tinubu
Wasu kungiyoyin fararen hula sun gudanar da zanga-zangar neman shugaban kaaa Bola Ahmed Tinubu ya kori daya daga cikin ministocinsa kan wasu zarge-zarge.
Sanata Barau ya sanar da cewa Tinubu ya amince a kashe N19bn don sake fara aikin titin Kano–Gwarzo–Dayi; an saki kuɗin ne don kammala hanyar kilomita 100.
Fadar shugaban kasa ta bayyana irin addu'o'in da limamin masallacin kasa, Farfesa Luqman Zakariyah ya yi wa Bola Ahmed Tinubu bayan daura aure a Abuja.
Shugaba Tinubu da Gwamna Uba Sani sun gana a Villa bayan ɗaurin auren ƴaƴan Matawalle; ganawar ta zo ne bayan sako wasu masu ibada da aka sace a Kaduna.
Shugaba Tinubu ya halarci ɗaurin auren ƴaƴan Bello Matawalle 9 a Masallacin Ƙasa dake Abuja; Sanata Barau da Gwamna Abba Yusuf sun halarci daurin aurin.
Hukumomin Najeriya sun kama fararen hula akalla hudu bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka ce an yi wa shugaba Bola Ahmed Tinubu a Najeriya a 2025.
An samu bayanai game da cewa an fara binciken tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji kan zargin aiki da takardun bogi na makaranta da NYSC da ya yi.
Hukumar tattara kudaden shiga da lura da kasafin kudi (RMAFC) ta kammala tsarin yin karin albashi ga masu rike da mukaman siyasa. Ana jiran amincewa Tinubu.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya wakilci shugaba Bola Tinubu wajen kaddamar da shirin bunkasa tattalin arzikin mata miliyan 25 a Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari