Bola Tinubu
Rahoton binciek da bin diddigin aiwatar da kasafin kudi ya gano yadda aka cusa wasu ayyuka da anr iga an yi su d karkatar da kudaden wasu a mulkin Shugaba Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa har yanzu ana matsa lamba domin a hade tsofaffin yan takarar Shugabannin kasa, Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso a zaben 2027.
Shugaban malaman Izala, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya bayyana cewa zai goyi bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da Kashim Shettima bisa sharuda.
Wani jagoran 'yan Arewa a Kudancin Najeriya, Saidu, ya ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara. Ya bayyana kuskuren da zai yi idan ya ajiye Kashim Shettima.
Tsohon ministan matasa da wasanni a gwamnatin Buhari, Solomon Dalung ya bayyana cewa suna da manyan 'yan siyasa da za su kalubalaci Bola Tinubu a zaben 2027.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da tawagar sojojin Amurka karkashin babban kwamandan rundunar Amurka da ke aiki a kasashen Afrika, Janar Dagvin R. Anderson.
Tsohon dan majalisar, Hon. Gudaji Kazaure, ya bayyana ra'ayinsa kan shugabanci a Najeriya da niyyar takara a 2027, yana caccakar gwamnatin Bola Tinubu.
Gwamnatin Tarayya ta sake buɗe iyakar Tsamiya a Kebbi. CG Adewale Adeniyi ya ce an ɗauki matakin ne domin haɓaka kasuwanci da tsaro da kasar Nijar.
Wasu ƙasashe na iya ƙin karɓar jakadun Bola Ahmed Tinubu saboda ƙarancin lokacin wa’adin mulkinsa, lamarin da ke jefa nadin jakadun cikin shakku.
Bola Tinubu
Samu kari