Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa Isyaku AbdusSamad Khalifa Rabiu ya samu babban matsayi a harkokin gudanar yau da kullum da kamfanin BUA da ke jihar Legas.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri, ya goyi bayan Bola Tinubu a zaben 2027, yana jaddada amfanin manufofin gwamnatinsa ga talakan Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Ismaila Abba Yusuf a matsayin sabon shugaban hukumar alhazai ta kasa, yana maye gurbin Farfesa Abdullahi Usman.
A labarin nan, za a ji cewa hafsun sojin saman Najeriya ya gargadi sojoji a kan duk wani yunkuri da kifar da gwamnatin da aka zaba ta hanyar dimokuradiyya.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fara shirin sayar da wasu kadarorin gwamnati domin bunkasa jarin kasa da jawo 'yan kasuwa masu zaman kansu.
Gwamnatin Amurka karkashin Donald Trump za ta turo sojoji Najeriya akalla 200 domin yaki da 'yan ta'adda a kasar. Sojojin Amurka za su horas da na Najeriya.
Mataimakin Gwamnan Abia, Ikechukwu Emetu, ya bayyana cewa LP ta shirya karɓar Bola Tinubu, idan ya shirya barin APC, duk da rikicin cikin gida a jam'iyyar.
Shugaba Tinubu ya naɗa Adesayo Michael a matsayin shugaban NEMSA da Magaji Aliyu a matsayin shugaban SHESTCO. Ya kuma aika sunayen kwamishinonin RMAFC zuwa majalisa.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya bayyana cewa bai taba zama abokin Shugaba Bola Tinubu ba. Ya yi magana kan dalilin sabanin da ke tsakaninsu.
Bola Tinubu
Samu kari