Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamna Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna ya bayyana cewa yanzu ya fara gwagwarmayar kifar da gwamnatin Tinubu a zaben 2027.
Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci Nasir El-Rufai jim kadan bayan an yi yunkurin kama tsohon gwamnan a filin jirgin sama. Sun tattauna kan kada Tinubu a 2027.
Wani jigo a APC, Cif Eze ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na fargabar zaben 2027 duk da mafi yawan gwamnoni na tare da shi a jam'iyyar APC.
Gwamnatin tarayya ta sake dauko batun janye 'yan sanda daga gadin manya. Gwamnatin ta bayyana inda ta tura 'yan sandan da ke gadin manyan mutane a kasar nan.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta ADC ta koka a kan yadda hukumomi ke matsa wa yan adawa, wadanda ke ae zargi da badakala kuma na watayawa a gwamnati.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya yi magana kan tazarcen Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027. Ya ce ya kamata Arewa ta sake zabensa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi kakkausar suka kan hukumar EFCC da gwamnatin tarayya kan farautar 'yan ADC bayan kokarin kama Nasir El-Rufa'i.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai tarbi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. An shirya gagarumin bikin tarbar gwamnan zuwa APC.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan kafafen yada labarai da sadarwa, Sunday Dare, ya yi magana kan batun tura sakamakon zabe ta yanar gizo.
Bola Tinubu
Samu kari