Bola Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jinjinawa mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu. Shugaba Tinubu ya ce yana kokari wajen samar da tsaro.
Shugaba Tinubu ya lula zuwa Adamawa don bude manyan ayyuka, yayin da Shettima ya nufi Kano don jajen gobarar Singer da karɓar Gwamna Abba Yusuf zuwa APC.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin gudanar da cikakken bincike kan gobarar da ta sake aukuwa a Kasuwar Singer ta jihar Kano.
Gwamnatin Najeriya ta gargadi matasa kan fadawa tarkon daukar aiki da yaki a kasashen waje, tare da bayyana damuwa akan hatsarin da ke tattare da hakan.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana takaici kan gobara da ta faru a kasuwar Singer a Kano da ta jawo asarar dukiya, ya mika sakon jaje ga yan kasuwa .
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya tabbatar da goyon baya ga Tinubu da Abba Kabir Yusuf a zaben 2027 tare da raba motoci da babura.
A labarin nan, za a ji cewa hadimin Shugaban kasa, Bayo Onanuga ya nemi a gudanar da cikakken bincike a kan ikirarin tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i.
Fiye da mutum 316 sun mutu tun bayan ayyana dokar ta-ɓaci kan tsaro a Najeriya. Hare-hare sun karu, lamarin na jefa al'umma cikin alhini mai tsanani.
Tsohon sanatan jam'iyyar APC wanda ya wakilci Taraba ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Abubakar Yusuf, ya yi tsokaci kan manufofin Shugaba Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari