Bola Tinubu
Shugaba Tinubu ya sanya wa sabuwar dokar zaɓe ta 2026 hannu yau 18 ga Fabrairu, 2026, bayan Majalisar Dokoki ta soke dokar 2022 don inganta tsarin zaɓen ƙasar.
Tsohon kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Mike Igini, ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan dokar zabe ta shekarar 2026.
Tsohon mai ba mataimakin shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa, Dr. Hakeem Baba-Ahmed, ya soki Nasir El-Rufai. Ya bayyana kuskuren da yake yi.
Bayanai na ci gaba da fitowa game da wasu yan Najeriya da ake zargin an yaudare su zuwa Rasha domin samun ayyuka wanda daga baya suke karewa a filin yaki.
Tsohon hadimin a fadar shugaban kasa, Dr Hakeem Baba-Ahmed ya yi gargadi da cewa za a samu matsala idan shugaba Bola Ahmed Tinubu ya zarce a zaben 2027.
Aliko Dangote ya ce darajar Naira za ta kai ₦1,000 kan dala kafin karshen 2026, yana yabawa canje-canje a tattalin arziki da muhimmin raws na masana’antu.
Sarkin gargajiya a Kudu maso Gabas, Dr Lawrence Agubuzu ya roki shugaban kasa Bola Tinubu ya saki Nnamdi Kanu ko kuma ya mayar a shi Kenya ko London da aka kamo shi.
A labarin nan, za a ji cewa Femi Falana SAN da sauran yan fafutukar kare hakki sun yi magana da murya daya game da shigowar sojojin Amurka zuwa Najeriya.
Barista Audu Bulama Bukarti ya yi wa gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu tambayoyi game da sauke sojojin Amurka a jihar Bauchi maimakon Zamfara ko Borno.
Bola Tinubu
Samu kari