Bola Tinubu
Majalisar dattawan Najeriya ta yi kira ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauke shugaban hukumar CAC na kasa, Hussaini Ishaq Magaji, SAN daga mukaminsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da sabon shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya. Tinubu ya bukaci ya yi jagoranci cikin gaskiya da kwarewa.
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta ce ta taba fuskantar tsangwama saboda aurenta da Musulmi, tana mai karyata zargin kisan Kiristoci a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi bayani kan zargin yana yunkurin kashe adawa a Najeriya. Shugaba Tinubu ya ce ba wanda yake tursasawa wajen sauya sheka.
A labarin nan za a ji cewa Kwamishina a gwamnatin Abba Kabir Yusuf Aliyu Isa Aliyu ya bayyana yadda aka amince da rabon mukamai bayan sauya shekar gwamna.
A labarin nan, za a ji cewa Omoloye Sowore, fitaccen mai rajin kare hakkin dan adam a Najeriya ya gaya wa David Umahi maganganu a ofishin yan sanda.
A labarin nan za a ji cewa an gano manyan dalilan da suka jawo Shugaban kasa ya umarci Kayode Egbetokun ya yi murabus daga kujerar Sufeton Janar na yan sanda.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci a sauya kungin tsarin mulkin Najeriya domin samar da 'yan sandan jihohi a yunkurin magance matsalar tsaro.
Sabon mukaddashin shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya yi rantsuwar kama aiki. Olatunji Disu ya sha alwashin cewa zai ba 'yan sanda horo.
Bola Tinubu
Samu kari