Bola Tinubu
Bola Tinubu ya tabbatar da rabon shinkafa ta “Renewed Hope” ga al'umma a Arewa, amma lamarin jawo zarge-zarge kan bambancin da ake nuna wa tsakanin Kudu da Aewa.
Ana tsaka da yakin Iran da Isra'ila, Amurka ta tura jiragen MQ-9 da sojoji 200 zuwa Najeriya domin taimakon leken asiri da horaswa, ba tare da shiga yaki kai ba.
Malamin addinin Musulunci, Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto ya caccaki masu tallan tikitin Muslim Muslim ga Bola Tinubu. Ya ce Tinubu bai damu da Musulmi ba.
Najeriya ta nuna cewa za ta ba da gudunmuwa wajen rage matsalolin man fetur da makamshi kan toshe Hormuz da Iran ta yi a yaki da Amurka/Isra'ila.
Ana ci gaba da samun bayanai kan yunkurin da aka yi na kifar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, lamarin da ya tada hankali tare da jawo cece kuce a kasar nan.
Kungiyar kwadago sun bukaci karawa ma'aikatan gwamnati albashi da zai kai N154,000, karin kashi 120 cikin 100 saboda wahalar rayuwa da ma'aikata ke fuskanta.
Sanata Ali Ndume ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya maida hankali kan tsaro maimakon siyasar 2027, biyo bayan kisan mutane 25 a hare haren bam a Maiduguri.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci ministoci da sauran masu muƙaman siyasa masu neman takara a zaɓen 2027 su yi murabus kafin ranar 31 ga Maris, 2026.
Dan shugaban Najeriya, Seyi Tinubu, ya bukaci matasan su yi hakuri da amince da shugabancin mahaifinsa, ya ce wamnatin na gyara matsalolin tattalin arziki.
Bola Tinubu
Samu kari