Bola Tinubu
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi na shirin barin PDP zuwa APC a wannan makon. Shugaba Tinubu ya ba shi tsauraran sharuɗa ciki har da ba Seyi Tinubu haƙuri.
Shugaba Tinubu ya naɗa Fola Adeola shugaban kwamitin garambawul ga fannin man fetur. Manufar ita ce jawo jarin $10bn da gyara tsarin makamashin Najeriya.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta karu da tallafin sojoji daga Amurka bayan Shugaba Donald Trump ya zargi kashe Kiristoci a Najeriya wanda ya tayar da hankula.
Wata kungiyar ‘yan kasuwa, 'Iyaloja General Movement', ta gudanar da addu'a a Lagos don goyon bayan Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027 da raba tallafin abinci.
A labarin nan, za a ji cewa Laolu Akande, hadimin tsohon Shugaban kasa ya bayar da shawara ga ADC game da tsayar da takara a babban zaben 2027 mai zuwa.
Farfesa Ibrahim Makari ya yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya taimaka ya saki Sheikh Sani Khalifa Zariya da aka kama kan yunkurin juyin mulki.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sa labule da shugabannin rundunonin tsaro a yakin da ake yi da 'yan ta'adda a sassan Najeriya.
Babban lauya kuma mai rajin kare hakkin dan Adam, Femi Falana, ya ba gwamnatin Bola Ahmed Tinubu shawara kan yakin da Amurka ke yi a Gabas ta Tsakiya.
Babban lauya mai kare hakkin dan Adam, Femi Falana ya ce akwai darasin da Najeriya za ta koya a yaki da Amurka ke yi da Iran. YA ce dole Najeriya ta tashi tsaye.
Bola Tinubu
Samu kari