Majalisar dokokin tarayya
A wani labarin dan majalisar Kano mai wakiltar Doguwa/Tudun Wada, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya taimakawa wajen kungiyar yada musulunci da kudin sayen mota.
A wannan labarin kakakin majalisar wakilai, Hon.Tajuddeen Abbas ya bayyana cewa karuwar sauyin yanayi ya kara jawo rikicin manoma da makiyaya a kasar nan.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta dakatar da Hon. Seyi Sowunmi mai wakiltar mazabar Ojo a jihar har na tsawon watanni uku saboda kin mutunta ta.
Tsohon dan majalisar wakilai, Honorabul Lanre Laoshe, ya biya gwamnati rancen kdin karatu da aka ba shi lokacin da yake karatunsa. Ya nuna godiyarsa.
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ningi/Warji a jihar Bauchi ya tsallake rijiya da baya bayan matasan mazaɓarsa sun yi yunkurin kai masa hari yayin ta'azziya.
A wannan labarin, Majalisar dokokin Kano ta miƙa buƙatar gaggawa ga gwamna Abba Kabir Yusuf kan taimakon wadanda ambaliya ta shafa a faɗin jihar.
A wannan labarin za ku ji cewa kwamitin majalisa wakilai da ke sanya ido kan harkokin gidajen gyaran hali da tarbiyya ya ce ba zai lamunci ha'inci ba.
Mataimakin shugaban majalisa, Sanata Barau I Jibrin ya ce gwamnati ta na iya kokarin tallafawa talakawa, amma daidaikun mutane su na hana ruwa gudu.
Yar majalisar wakilai mai suna Adewunmi Onanuga ta ce ita ma tana jin yunwa kan halin da ake ciki kuma ta yi kira ga talakawa kan komawa gona domin samun sauki.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari