Majalisar dokokin tarayya
Allah ya yi wa tsohon mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kwara, Hon Christopher Ayeni rasuwa sakamakon wani mummunan hatsari da ya rutsa da shi.
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Ali Ndume ya fusata da kokarin Kara kudin haraji da gwamnatin Bola Tinubu ke kokarin yi.
Sabon ministan harkokin jin kai, Nentawe Yilwatda, ya shaidawa majalisar dattawa cewa talakawa sun fi yawa a Arewacin Najeeiya, ya kamata a canza tsari.
Dan Majalisar Tarayya, Hon. Abubakar Gumi da ke wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum a jihar Zamfara ya koma APC saboda rikice-rikicen da ke jam'iyyar PDP.
Bayani dalla dalla kan wasu muhimman abubuwa kan sabuwar dokar haraji da Bola Tinubu ke shirin kawowa Najeriya. Gwamnonin Arewa sun ki amincewa da dokar.
Gwamnan jihar Zamfara ya ce yan majalisun Arewa, Sanatoci da yan majalisar wakilai za su yi watsi da bukatar Bola Tinubu kan sabuwar dokar haraji.
Dan Majalisar Tarayya a jihar Abia, Hon. Alex Ikwechegh ya ce ya yi nadamar zabgawa direban tasi mari inda ya bukaci yafiya daga al'ummar Najeriya.
An kafa kwamiti da zai yi aiki a Majalisa ya yi bincike kan yadda aka dauki ayyuka a wasu hukumomi. Za a gabatar da rahoto a zauren majalisa cikin makonni hudu.
Majalisar wakilan Najeriya ta yi fatali da ƙudurin da ya nemi a yi wa wasu sassa na kundin tsarin mulkin kasa na 1999 kwaskwarima saboda ya saba da tsarin da kasa.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari