Majalisar dokokin tarayya
Shugaban majalisar wakilai, Rt Hon. Tajudeen Abbas ya bayyana cewa galibin ƴam Najeriya ba su fahimci nauyin da ƙe kan ƴan majalisa a tsarin demokuraɗiyya ba.
Sanata mai wakiltar Jigawa shiyyar Arewa ta Yamma, Babangida Hussaini ya bayyana irin matsalar da jama'ar kasa ke ciki na yunwa da matsin rayuwa.
Dan majalisa AbdulMumin Jibrin Kofa ya bijirewa takwarorinsa na Arewa kan sabon kudurin haraji da shugaba Bola Tinubu ya bijiro da sji a kasar nan.
Za a ji Sheikh Bashir Aliyu Umar ya fallasa ‘cushen N40bn’ a majalisar tarayya. Malamin ya nuna takaici kan zargin badakalar cushe a kasafin kudi.
Kungiyar marasa rinjaye na majalisar wakilai ta bukaci gwamnati da ta kula da yaran da aka tsare bisa zarginsu da shiga zanga-zangar #EndBadGovernance.
Stephen Abuwatseya, wani direban Bolt a Abuja, ya ba da haƙuri ga ɗan majalisar Abia, Alex Ikwechegh, bayan wata rigima ta ɓarke tsakaninsu kan kai masa sakon kaya.
Majalisar wakilan kasar nan ta bijiro da kudirin da zai rika sa wa shugaban kasa linzami kan gudanar da gwamnati tare da tabbatar da ba da bayanan ayyuka.
Gwamnan Bauchi ya ce gwamnonin Arewa za su yi taron dangi a majalisa idan Bola Tinubu yaki janye kudirin haraji a gaban majalisa. Kudirin haraji zai cutar da Arewa.
Majlaisar dokokin jihar Delta ta sanar da dakatar da daya daga cikin mambobinta. Majalisar ta dauki matakin ne kan zarginsa da aikata ba daidai ba.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari