Majalisar dokokin tarayya
Matasan Arewa sun ce ba dai-dai ba ne sukar Barau I Jibrin. Mataimakin shugaban majalisa ya na shan suka a kan goyon bayan kudirin harajin Bola Tinubu.
An samu sabani a majalisa tsakanin Sanatoci a kan kudirin harajin Bola Ahmed Tinubu. Kalaman Akpabioda Barau Jibrin sun saba da juna kan dakatar da kudirin.
LP ta fusata da ficewar 'yan majalisa hudu daga cikinta. Kakakin majalisa. Jam'iyyar ta ce abin da su ka yi ya saba doka. Ta fadi matakin da za ta dauka.
Diyar tsohon gwamnan jihar Delta kuma mamba a majalisar wakilan tarayya, Erhriatake Ibori-Suenu ta sanar da ficewa daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki.
Wasu daga cikin 'yan majalisar wakilai na jam'iyyar LP sun sanar da sauya shekarsu zuwa APC. 'Yan majalisun sun yi bankwana da LP a ranar Alhamis.
Kwamitin majalisa ya fara shirin warware matsalolin da ke kunshe a kudirin haraji. Ana sa ran fara tattaunawa da babban lauya na kasa, Lateef Fagbemi.
Dan majalisar tarayya ya ce Bola Tinubu ba zai rika karbar kudin haraji a kudirin haraji ba. Ya bukaci a gayyaci malamai a nuna musu cewa babu haraji a kudin gado.
Majalisar ta dakatar da tattauna kudirin haraji. Fadar shugaban kasa ta tattauna da majalisa kafin dakatar da kudirin, matsin lamba daga Arewa na cikin dalilan.
Sanata Barau I Jibrin ya fuskanci bore irin na siyasa saboda kudirin haraji. An rika wa'azi a masallatan Juma'a bisa zarginsa da watsi da cigaban Arewa
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari