Majalisar dokokin tarayya
Majalisar wakilan tarayya ta buƙaci babban bankin Najeriya ya hanzarta ɗaukar matakan magance ƙarancin takardun kudi da ake fama da su a wannan lokacin.
Rahoto ya nuna cewa majalisar tarayya ta amince da kudurin da aka gabatar gabanta na kafa jami'ar ma'adanai ta tarayya a garin Jos, babban birnin jihar Filato.
Sanata Opeyemi Bamidele ya ce Bola Tinubu na samun kwanciyar hankali a majalisa saboda Sanata Godwsill Akpabio ne ke jagorantar majalisar a halin yanzu.
An yi ce-ce-ku-ce da musayar yawu a zaman Majalisar wakilai yau Talata a lokacin da Hon. Dalyop Chollom ya sanar da ficewa daga LP zuwa jam'iyyar APC.
Majalisa ta fusata da marasa zuwa kare kasafin kudinsu. Ana shirin daukar mataki kan wasu ma'aikatun gwamnati da sauran hukumomi da ke fadin kasar.
Tsohon kwamishinan kuɗi a Kano, Fafesa Isa Ɗandago ya ce ana dole a gyara wasu sassa a ƙudirin harajin Tinubu. Ya jero wasu manyan wurare da ke buƙatar gyara.
Duyar tsohon gwamnan jihar Delta, Erhiatake Ibori-Suenu ta bayyana cewa babu wata doka da ta haramta nata barin jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin ƙasar nan.
Majalisar dattawan kasa ta shiga rudani bayan da kudurin haraji ke kokarin kawo wasu sauye-sauye da ake zaton za su kawo dawmuwa ga yankin Arewacin kasa.
Dan Majalisar Tarayya a jihar Kano, Hon. Farouk Lawan ya ce zamansa a gidan gyaran hali na tsawon shekaru ya mayar da shi mutumin kirki da koya masa darussa.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari