Majalisar dokokin tarayya
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi magana kan karin kudin kiran waya da data a Najeriya. Ya ce majalisa za ta iya dakatar da karin.
Mataimakin shugaban majalisar wakilan Najeriya, Benjamin Kalu, ya yi magana kan cire tallafin man fetur da gwamnati ta yi. Ya ce hakan ya haifar da ci gaba.
Majalisar Wakilai ta ƙasa ta sanar da ɗage ranar komawa hutun ƴan Majalisa daga 28 ga watan Janairu zuwa 4 ga watan Fabrairu, 2025, ta faɗi dalilin karin makao 1.
Gwamnoni sun yi sauye sauye kafin yarda ka kudirin harajin Bola Tinubu. Sun dakatar da kara harajin VAT, sauya yadda za a raba kudi ga jihohi da NITDA da TETFUND
Majalisar tarayya ta koka kan yadda aka ware kudi ƴan kaɗan ga ma'aikatar ma'adanai ta ƙasa, ta gayyaci ministovi biyu su bayyana su mata bayani.
Bayan mutuwar sama da mutane 80 sun mutu, Sanatoci sun shawarci jama'a da su guji kwashe fetur idan sun ga tankar mai ta fadi, domin tsare rayuwarsu da lafiyarsu.
Hadimin shugaban ƙasa, Taiwo Oyedele ya ce nan da watan Maris ake sa ran kudirorin canza fasalin haraji za su zama doka, za a fara aiwatarwa a Yuli.
An shiga zaman makoki biyu a Katsina, bayan jami'an tsaron Katsina sun harbe sirikin dan majalisar jiha, Hon. Ibrahim Danjuma Machika a lokacin da su ke harbin iska.
Yan majalisa sun nuna ɓacin ransu kan rashin kai masu takardun kasafin kuɗin ma'aikatar albarkatun man fetur, minista ya ba da hakuri ranar Alhamis.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari