Majalisar dokokin tarayya
Sanata Natasha Akpoti, dakatacciyar sanatar Kogi ta Tsakiya ta yabi Kayode Fayemi da ya fito ya karyata zargin da wani sanata ya mata na cin zarafi jiya Laraba.
Majalisar dattawan Najeriya ta ki sauraron rokon daya daga cikinsu, Sanata Abba Moro a kan yawan watannin da aka dakatar da Sanata Natasha Akpoti.
Matar shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta bayyana cewa akwai bukatar a samu karin yawan mata daga wakiltar jama'arsu a majalisun kasar nan da 35%.
Majalisar dattawa ta amince da shawarwarin kwamitin ladabtarwarta, inda ta dakatar da sanatar Kogi ta Tsakiya, Sanata Natasha, wadda ta zargi Akpabio da lalata.
Tsohon mai magana da yawun shugaban ƙasa, Laolu Akande ya bayyana damuwarsa kan yadda ake neman yi wa sanata Natasha taron dangi don ta zargi Akpabio.
Masu ruwa da tsaki daga mazaɓar Kogi ta Tsakiya sun barranta kansu da abubuwan da ke faruwa tsakanin Sanata Natasha da shugaban Majalisar dattawa, Akpabio.
'Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa don hana magoya bayan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan shiga harabar majalisar dokoki ta ƙasa a ranar Laraba.
Kwamitin ladabtarwa a majalisar dattawa ya ce ba zai watsa zaman da za a yi domin sauraron koken Sanata Natasha da ta zargi Sanata Akpabio da neman lalata ba.
Sanatar Kogi ta Tsakiya ta miƙa takardar korafi a hukumance kan zargin da take wa shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio da neman lalata da ita.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari