Super Eagles
Hukumar kwallon kafa a Najeriya (NFF) da yammacin Laraba, 29 ga Disamba ta alanta nadin Jose Peseiro a matsayin sabon kocin yan kwallon Najeriya Super Eagles.
Ahmed Musa ya yarda da kulob din kasar Turkiya bayan ya bugawa kungiyar NPFL ta Kano Pillars wasa na tsawon watanni shida, inda ya ba da taimako a wasanni tara.
Shararren dan wasan kwallon kafa na Najeriya Ahmad Musa, zai koma kungiyar kwallon kafa ta West Brom na gajeren lokaci. Ana shirin gwaje-gwaje don zuwansa.
Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Najeriya wato Super Eagles, Ahmed Musa ya hasko tsadadden garejinsa mai dauke da motocin alfarma yayinsa ya nufi masallaci.
Shahararren dan wasan nan kuma kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Ahmed Musa ya siya kasaitacciyar mota kirar Benz Vito ta miliyan 22.
Babban kociyan kungiyar Super Eagles, Gernot Rohr, ya ce 'yan wasan suna cikin yanayi mai kyau duk da ya ki bayyana sunansu; "ba zan bayyana sunayensu ba duk da
‘Dan wasa Bukayo Saka ya tabbatar da cewa zai bugawa kasar Ingila a shafinsa na Twitter. Iyayen Saka ‘Yan Najeriya ne, amma ya ki yarda ya bugawa Najeriya.
‘Dan wasan nan Paul Onuachu mai bugawa kungiyar Genk ya kamu da cutar Coronavirus. Genk ta bada umarnin cewa ‘Dan wasan gaban ya yi maza ya killace kansa a jiya
A jiya ne ‘Dan wasa kuma Kyaftin ɗin ƙungiyar ‘yan wasan ƙwallon ƙafan Najeriya na Super Eagles Ahmed Musa ya fito gaban Duniya ya na yabon kyakkyawar Matarsa.
Super Eagles
Samu kari