Aminu Waziri Tambuwal
Atiku ya yi Allah wadai da hukumar EFCC ta tsare Tambuwal, yana zargin gwamnatin Tinubu na amfani da yaki da rashawa wajen gallaza wa ‘yan adawar siyasa.
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta tsare tsohon gwamnan Sokoto, Aminu Wiziri Tambuwal kan zargin cire Naira biliyan 180 ba bisa ka'ida ba.
Bidiyon ganawar Atiku da Buhari a Kaduna ya zama na karshe da aka ga tsohon shugaban kasar a raye kafin rasuwarsa a London ranar Lahadi, 13 ga Yuli, 2025.
Sauya shekar Gwamna Oborevwori daga PDP zuwa APC ta ƙara jerin gwamnonin da suka sauya sheƙa a lokacin da suke kan mulki, lamarin da ke tasiri ga siyasar kasar.
Atiku Abubakar, Nasir El-Rufa'i, Aminu Waziri Tambuwal, Isa Ali Pantami, Abubakar Malami SAN sun ziyarci shugaba Muhammadu Buhari a jihar Kaduna.
Olusegun Obasanjo, Bishop Matthew Kukah, Atiku Abubakar, Peter Obi, Emeka Anyaoku, Aminu Masari, Aminu Tambuwal da wasu kusoshin Najeriya sun dura Abuja.
Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana takaicin yadda majalisa ta saba kundin tsarin mulki wajen tabbatar da dokar ta ɓaci da Bola Tinubu ya sa a Ribas.
Tsohon gwamna kuma sanata mai wakiltar Kudancin Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya ce PDP ta kudiri aniyar hambarar da APC a zaben 2027 da ke tafe.
Kalaman tsohon gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal a kan masu koma wa APC sun yi jam'iyyar ciwo, wanda ya jawo aka yi masa zazzafan martani kan sauya sheka.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari