Yan ta'adda
Dalibar Jami'ar Tarayya ta Gusau a jihar Zamfara mai suna Zarah Abubakar Shehu, mai shekaru 21 ta mutu bayan an biya fansa har N10m da wasu kayayyaki.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga sun yi ta'asa a jihar Zamfara inda suka yi garkuwa da wasu shugabannin APC biyar daga Kaura Namoda ta Kudu.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani fitaccen ɗan bindiga a jihar Katsina, Abu Radde da yaransa sun miƙa wuya ga jami’an tsaro inda suka saki mutum goma.
‘Yan bindiga sun kashe manoma 9 a yankin Karaga, inda suka sace mutane 6 a Farin-Doki, tare da kwashe shanu. Halin tsaro a Neja na kara tabarbarewa.
Rundunar tsaron Najeriya ta kashe 'yan ta'adda 217, ta kama 574 tare da ceto mutane 320 a watan Fabrairu. 'Yan ta'adda 152 ne suka mika wuya ga sojojin Najeriya.
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai harin ta'addanci a jihar inda suka tafka barna. Tsagerun sun yi awon gaba da mutane tare da sace dukiya mai tarin yawa.
Rundunar 'yan sanda ta kama wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane su 20. 'Yan sanda sun kai farmaki ne maboyar 'yan ta'addar a kusa da wata gona.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El–Rufa'i ya na ganin rikon da mashawarcin shugaban kasa a kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ke yi wa tsaro ya na lalata lamarin.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da muggan makamai sun kai hare-haren ta'addanci a wasu kauyukan jihar Adamawa. 'Yan ta'addan sun kona gidaje da makarantu.
Yan ta'adda
Samu kari