Yan ta'adda
Rabaran Matthew Kukah ya ce mutane 12,000 sun mutu a Arewa maso Yamma cikin shekaru 10, sakamakon hare-haren 'yan ta'adda. AAn kawo hanyoyin dakile rikicin.
Wasu mayakan Boko Haram tsagin Sadiku sun kai farmaki a kan masu hakar zinariya a jihar Neja, wanda ya yi sanadin rasuwar mutum 11, yayin da wasu ke gadon asibiti.
Yayin da sojoji ke kara matsin lamba kan yan ta'adda, wata mata da ake zargi da zama matar rikakken ɗan ta’adda ta yi bidiyo tana roƙon sojoji kada su kashe su.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu 'yan ta'adda da ake zargin na Boko Haram/ISWAP ne sun sace wani babban farfesa a jami'ar NAUB tare da wasu fasinjoji.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fito ta karya rahotannin da ke yawo masu cewa yan ta'adda sun samu mafaka a birnin tarayya Abuja. Ta ce babu kamshin gaskiya a ciki.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara a yakin da suke yi da 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun hallaka babban kwamandan kungiyar.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya yi gargadin cewa gwamnatinsa ba za ta zuba idanu wasu tsirarun 'yan siyasa suna kokarin jefa rayuwar jama'a a masifa ba.
Dalibar Jami'ar Tarayya ta Gusau a jihar Zamfara mai suna Zarah Abubakar Shehu, mai shekaru 21 ta mutu bayan an biya fansa har N10m da wasu kayayyaki.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga sun yi ta'asa a jihar Zamfara inda suka yi garkuwa da wasu shugabannin APC biyar daga Kaura Namoda ta Kudu.
Yan ta'adda
Samu kari