Yan ta'adda
Rahotanni sun ce wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kai farmaki gidan Alhaji Yusha’u Ma’aruf da ke kauyen Zakirai, karamar hukumar Gabasawa a Kano a yau Asabar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga da ake zaton yaran Bello Turji ne sun sace wani mutum da ya bayyana kansa a bidiyo a matsayin ɗan Ishyaka Rabiu.
Mako guda bayan addabar wasu yankuna a jihar Kebbi, jami’an tsaro tare da hadin guiwar ‘yan sa-kai sun kawar da jagoran ‘yan kungiyar Lakurawa, Maigemu.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da mutuwar wani daga cikin hatsabiban 'yan bindiga da yake kiran kansa da Shekau a kwanton-bauna a jihar Kaduna.
Mayakan kungiyar 'yan ta'addan ISWAP sun kai farmaki a kan wani sasanin Fulani makiyaya dake jihar Borno, amma an samu daukin sojoji kafin lamarin ya kazanta.
Mutanen gari a jihar Delta sun hadu sun tunkari 'yan bindiga masu garkuwa da mutane a jihar Delta. An kashe masu garkuwa uku bayan an musu jina jina.
An fi fada tsakanin 'yan banga da 'yan bindiga a jihar Zamfara. An kashe mutane 12 cikin 'yan banga yayin da aka gaza gano adadin 'yan bindiga da aka kashe.
Gwamnatin Najeriya ta ayyana Simon Ekpa da wasu mutum 15 a matsayin masu daukar nauyin ta’addanci tare da bukatar a rufe kadarorin da ke da alaka da su nan take.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Legas sun kama wasu mutane biyu 'yan kasar Pakistan da suka yi amfani da jirgin sama wajen sace wani mutum a Kano.
Yan ta'adda
Samu kari