Yan ta'adda
Gwamnatin Najeriya ta dakatar da ayyukan kungiyar agaji ta duniya mai suna INSO kan zargin alaka da Boko Haram. INSO ta ce tana shirye ta tattauna da Najeriya.
An samu asarar rayukan bayin Allah bayan wani abin fashewa da aka boye a tashar mota ya tashi da fasinjoji a jihar Borno. Mutane da dama sun jikkata.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya nuna damuwa kan yadda matsalar rashin tsaro ta addabi mutanen Najeriya masu yawa.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara a yakin da suke yi da 'yan ta'adda a jihar Borno. Sojojin sun hallaka babban kwamandan Boko Haram da ake nema.
'Yan daba sun kai hari tashar saukar jirgi da ke cikin kamfanin siminti na Ashaka da ke a Gombe. Jami'in NSCDC ya samu nasarar kashe ɗaya daga cikin 'yan daban.
Rundunar 'yan sandan Kano ta cafke mutane 41 da ke da alaka da kashe DPO Baba Ali a karamar hukumar Rano ta jihar Kano tare da wanda ya jagoranci kisan.
Sojojin Najeriya sun yi wa 'yan Boko Haram luguden wuta ta sama da kasa a jihar Borno a yankin Bita. Sojoji sun kashe mayakan Boko Haram guda 60 a harin.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun sace mutane 127 bayan mummunan harin da suka kai jihar Kebbi. Sun kashe maza da mata yayin harin da suka kai.
hukumar shige da ficen Najeriya ta NIS ta cafke bokan da ake nema ido rufe a Legas yana kokarin arcewa daga Najeriya. An samu kabari a gidan Obieze baya ceto yarinya
Yan ta'adda
Samu kari