Yan ta'adda
Yayin da yan bindiga ke cin karensu ba babbaka a Delta, wasu mazauna jihar sun zargi sarakuna da ‘yan sa-kai da hada kai da makiyaya masu garkuwa da mutane.
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin na kungiyar Boko Haram ne sun kai hari a waninsansanin sojoji da ke jihar Borno. 'Yan ta'addan sun kashe sojoji tare da cafke wasu.
Za ku ji a wannan rahoto cewa yan ta'addan Boko Haram na kwace makaman sojoji da aka sayawa da jami'an tsaro masu yawa, inji Dan majalisar Filato, Yusuf Gadgi.
Ana ci gaba da kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya sauke ministan tsaro Mohammed Badaru Abubakar bisa zarge-zargen tabarbarewar tsaro, nuna kabilanci da sauransu.
Yan bindiga sun sake kai muggan hare-hare a wasu yankunan Sokoto inda aka yi ajalin mutane wanda ake zargin yaran Bello Turji da daukar nauyin harin.
Wasu 'yan ta'adda da ba a san ko su waye ba sun kai sababbin hare-hare a jihar Benue. Miyagun sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi artabu da 'yan ta'adda a jihar Katsina. Sojojin sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu yawa tare da kwato makamai da dama.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya kafa dokar hana sayar da man fetur a karamar hukumar Bama ta jihar Borno. Zulum ya dauki matakin ne kan Boko Haram
Gwamnonin Arewa za su yi taro na musamman kan matsalar tsaro bayan kashe kashe ya yawaita a borno, Yobe, Bauchi, Filato, Benue, Kwara da wasu jihohi.
Yan ta'adda
Samu kari