Yan ta'adda
‘Yan bindiga sun kai hari a Karongi, Baruten da ke Kwara, ina suka kashe mutum ɗaya, suka ƙone gidaje. An ce sojoji da 'yan sa kai sun fatattake su daga baya.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun kai hari kan wani kwamishina a jihar Imo da kuma wasu mutane guda uku da suka sha da kyar.
Dakarin sojojin Najeriya sun samu tarin nasarori a yakin da suke yi da 'yan ta'adda a yankin Arewa maso Gabas. Sun samu nasarar hallaka wani shugaba a ISWAP.
Wasu rahotanni sun bazu wadanda ke nuna cewa 'yan ta'addan Boko Haram sun kai farmaki kan tsohon babban hafsan sojojin kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai.
Wasu da ake kyautata zaton 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram ne sun kai farmaki kan wani sansanin sojojin Najeriya da ke garin Buratai a jihar Borno.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa 'yan bindiga sun kuma kai wani mummunan farmaki a masallacin Dole Moriki da ke Zurmi a jihar Zamfara.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun yi ta'asa bayan sun sace wani malamin addinin Kirista a jihar Borno. 'Yan ta'addan sun kuma hada da wasu matafiya.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Lormem Alia ya bayyana cewa jihar Benuwai kewaye take da kungiyoyin ƴan bindiga, waɗanda suka hana jama'a zaman lafiya.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wasu daga cikin kwamnandojin kungiyar ISWAP a jihar Borno. An hallaka su ne yayin wata musayar wuta.
Yan ta'adda
Samu kari