Yan ta'adda
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachri Lawal ya ce zargin da shugaban Amurka, Donald Trump ya yi na kisan kiristoci a Najeriya ba karya ba ne.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan 'yan ta'adda a wasu jihohin Arewacin Najeriya. Sojojin sun yi nasarar hallaka 'yan ta'adda da dama a hare-haren.
Majiyoyi masu karfi a yankun Tafkin Chadi sun bayyana cewa yan ta'adda sama fa 200 aka lashe a wani azababben artabu da ya faru tsakanin Boko Haram da ISWAP.
A labarin nan, za a ji cewa mayakan kungiyoyin yan ta'adda sun gwabza kazamin yaki a jihar Borno, inda aka kashe mayakan ISWAP akalla guda 50 a kusa da tafkin Chadi.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari wani kauyen jihar Kano. Sun sace mata biyar ciki har da masu shayarwa. Mutane sun fara guduwa daga Shanono.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa ana samun saukin matsalolin rashin tsaro a sassan kasar tun bayan da ta hau mulki zuwa yanzu.
Wasu mazauna jihar Kogi sun bayyana takaicinsu bayan 'yan bindiga sun hallaka wata tsohuwa da suka sace, sannan suka wullar da gawarta a cikin daji.
Sojojin Najeriya sun kubutar da mutane 86 da aka yi garkuwa da su tare da lalata sansanin Boko Haram/ISWAP a jihar Borno, inda suka kuma kama mutane 29.
'Yan ta'addan kungiyar Lakurawa sun kai wani harin ta'addanci a jihar Kebbi. 'Yan ta'addan sun hallaka wani jami'in hukumar kwasfam yayin harin da suka kai.
Yan ta'adda
Samu kari