Yan ta'adda
Gwamnatin tarayya ta karyata ikirarin kisan kiyashi a Najeriya, ta ce ’yan ta’adda suna kai hari ga Musulmi da Kiristoci ba tare da bambancin addini ba.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna wasu garuruwa a jihar Sakkwato sun bayyana yadda kullum su ke barin gidajensu domin neman wurin kwana a cikin gari.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya mai kare hakkin dan adam, Barista Bulama Bukarti ya shaidawa Legit yadda sulhu da yan ta'adda ya nuna gazawar gwamnati.
Gwamnatocin kasashen Niger, Mali da Burkina Faso sun fara bincike kan yan bindiga da wasu 'yan siyasa a Najeriya bayan kama dillalan makamai a kasar Nijar.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari jihar Kwara inda suka kashe wani malamin Musulunci da wata mace mai juna biyu. Sun jikkata mutane da dama.
A labarin nan, za a ji yadda shugaban sojin kasar Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya bayyana sababbin zarge-zarge a kan kasar Faransa da kawayenta.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari Filato sun sace dan majalisa mai wakiltar Pankshin, Hon Laven Denty. Har yanzu ba a samu bayanin 'yan sanda ba.
A labarin nan, za a ji cewa wasu mayakan 'yan ta'dda sun kutsa hukumar Kanam da ke jihar Filato tare da sace Hakimin yankin da wasu mata guda biyu.
Dan bindiga mai shekara 70 a jihar Katsina, Sani Geza ya nuna farin ciki kan sulhu da aka yi a karamar hukumar Matazu. 'Yan bindiga sun yarda su ajiye makamai.
Yan ta'adda
Samu kari