Yan ta'adda
Sojan Najeriya ya rasa ransa bayan bin wani da ya kai musu hari da sanda a kauyen Twatagi, karamar hukumar Patigi, Jihar Kwara inda aka tsinci gawarsa.
Dakarun sojin Najeriya sun kai samame wurare da dama, inda suka yi nasarar kama jagoran dan ta'adda, Babawo Badoo. An kama wasu mutum 19 a yankin Bassa.
Wasu mutanen Kano da ke zaune a karamar hukumar Shanono sun koka kan hare haren 'yan bindiga da suke shigo musu daga Katsina. Sun nemi agajin Abba da Tinubu.
DSS ta kama masu safarar makamai uku a Kaduna, ta kwato AK-47 da alburusai sama da 200. Gwamna Uba Sani ya yaba, ya ce babu mafaka ga masu laifi.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun hadin gwiwa a kasar nan sun yi nasarar kawar da yan ta'adda 50 tare da jikkata akalla 70 yayin hare-hare a Borno da Yobe.
A wannan labarin, za a ji cewa daya daga cikin masu jan tawagar 'yan ta'adda, Babawo Badoo ya koma ga Mahaliccinsa bayan ya yi kokarin kwace makamin sooja.
A labarin nan, za a ji cewa bayan rahoton da DSS ta fitar, gwamnatocin Ondo da Kogi sun tashi haikan domin kare harin yan ta'addan ISWAP a sassan jihohin.
Babban hafsan tsaro, Janar Christopher Gwabin Musa, ya bayyana cewa nan da wani lokaci kadan za a kawo karshen ayyukan 'yan bindiga da 'yan Lakurawa.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe dan ta'adda, Abu AK a jihar Zamfara. An kashe dan ta'addan ne yayin da ya shiga cin kasuwa a karamar hukumar Tsafe.
Yan ta'adda
Samu kari