Yan ta'adda
Gwamnatin tarayya ta bayyana yadda yan bindiga da sauran masu garkuwa da mutane ke amfani da masu sana'ar PoS wajen karbar kudin fansa a Najeriya.
Kungiyar masu hakar ma'adinai yan China a Najeriya ta musanta zargin cewa kamfanonin hakar ma’adinan na taimaka wa ta’addanci ko aikata haramtattun ayyuka.
Gwamnatin Tarayya ta ce tana aiki tare da manyan kamfanonin kafafen sada zumunta domin gano tare da rufe asusun ’yan ta’adda da masu laifuffuka da dama.
Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS), sun samu nasarar yin caraf da wasu mambobin kungiyar 'yan ta'addan ISWAP. An cafke mutanen ne a cikin jihar Legas.
A labarin nan, za a ji cewa rikakken dan daba mai shekaru 26 ya fada hannun rundunar sandan Kano, Abba Fiya ya fadi mutanen da ya kashe a jihohi uku.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa masu garkuwa da mutane, yan bindiga da duk wata kungiya da ke kai wa jama'a hari ta zama ta yan ta'adda a tsarin tsaron Najeriya.
A labarin nan, za a ji gwamnatin tarayya ta bayar da tabbacin cewa ta ceto baki daya daliban makarantar Papiri da suka rage a hannun 'yan ta'adda.
Tsohon sakataren kungiyar Yarbawa ta Afenifere, Pa Ayo Opadokun, ya ce matsalar tsaro a Najeriya shiri aka yi mata tun tuni, ba kuskure ko hadari ba.
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Yan ta'adda
Samu kari