Yan ta'adda
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya ja kunnen 'yan ta'addan da suka addabi jihar. Ya gargade su kan su gudu tun kafin lokaci ya kure musu.
Ana zargin ‘yan ta’adda a yankin Arewa na fara guduwa daga maboyarsu bayan hare-haren sama da kasar Amurka ta kai a Sokoto da wasu sassan Najeriya.
Gwamnatin Tarayya ta yaye sama da jami’an tsaron dazuka 7,000 daga jihohi bakwai domin dakile ’yan bindiga, masu garkuwa da mutane da ’yan ta’adda.
Wani ma’aikacin wucin-gadi a Gidan Gwamnatin Jihar Gombe ya rasu a cikin yanayi mai cike da tambayoyi. 'Yan sanda sun cafke wanda ake zargi da hannu a kisan.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bi diddigin wani dan bindiga mai saka bidiyo yana nuna kudi da makamai a intanet. An kama dan bindiga Siddi a Kwara.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa matsalar rashin tsaron da ake fuskanta na dab da zuwa karshe. Ya bukaci a ci gaba da addua.
Majiyoyin soji sun tabbatar da cewa hare-haren Amurka a Arewa maso Yamma sun yi nasara, bayan haɗin gwiwa da sojojin Najeriya wajen kai farmaki kan ’yan ta’adda.
Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da hadin gwiwa da Amurka wajen kai hare-haren sama kan ‘yan ta’addan ISIS ‘yan kasashen waje a Arewa maso Yamma.
Ministan tsaron Amurka Pete Hegseth ya gode wa gwamnatin Najeriya bisa hadin kai yayin hare-haren sama da aka kai kan ’yan ta’adda a jihar Sokoto.
Yan ta'adda
Samu kari