Yan ta'adda
An kashe tsohon dan takarar Majalisar Tarayya, Hon. Umar S. Fada Moriki, a kan hanyar Tsafe, lamarin da ya tayar da hankalin al’ummar Zamfara baki ɗaya.
Dakarrun sojojin saman Najeriya sun samu gagarumar nasara bayan sun kai farmaki kan 'yan ta'adda. Sun hallaka 'yan ta'adda masu yawa yayin farmakin.
Al’ummar Zaki Biam sun shiga tsoro sosai sakamakon yawaitar garkuwa da mutane, satar babura da kuma ayyukan kungiyar asiri da ake zargi suna ta karuwa a yankin.
Dakarun sojojin Najeriy masu aikin samar da tsaro sun yi nasarar shirya harin kwanton bauna kan 'yan ta'addan ISWAP. Sun kwato makamai a hannun miyagun.
Rundunar sojin Najeriya ta karyata labarin cewa an sace Birgediya Janar M Uba yayin fafatawa da 'yan ISWAP a Borno. Yayin fafatawar, An kashe 'yan CJTF biyu.
Babban hafsan sojojin saman Najeriya, Air Marshal Sunday Aneke, ya sha alwashin kwato dukkanin wuraren da ke hannun 'yan ta'adda. Ya ce ba za su yi kasa a gwiwa ba.
Sojojin Najeriya sun kashe 'yan ta'adda da dama, sun ceto mutum 67, sun kama 94 cikin makonni biyu, tare da kwato makamai da lalata sansanonin miyagu.
A labarin nan, za a ji cewa wasu garuruwa a Zamfara sun bayyana cewa sun gamu da sabon kalubalen yan ta'adda d ake neman haraji daga tsakanin N4m zuwa N40m.
'Yan ta'addan kungiyar Lakurawa sun kai harin ta'addanci a jihar Sokoto. 'Yan ta'addan sun hallaka bayin Allah ciki har da wata mata mai dauke da juna biyu.
Yan ta'adda
Samu kari