Yan ta'adda
Matar marigayi mataimakin shugaban makarantar Maga ta bayyana yadda farmakin ’yan bindiga ya faru, inda mijinta ya rasu yayin ƙoƙarin kare ɗalibai mata.
Fasto Elijah Ayodele ya gargadi hukumomin tsaro su mai da hankali kan jihohi takwas saboda barazanar hare-haren ’yan ta’adda da ka iya haddasa mummunar tarzoma.
Babban Hafsan Sojoji a Najeriya, Manjo Janar Waidi Shaibu, ya umarci sojojin Operation FANSAN YANMA su tashi tsaye wajen ceto daliban GGCSS Maga da aka sace a Kebbi.
Majiyoyi sun tabbatar da mutuwar Christopher Igwe, dan'uwan kwamishinan Ebonyi, bayan wasu ’yan fashi sun bude wuta suka harbe shi yayin wani da ake zaman makoki.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron jihar Katsina sun yi nasarar ram da wasu mutane guda hudu da suka tabbatar da cewa sun mika bayanan sirri ga 'yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji 'yan ta'adda suka dawo da annobar tattara mutane masu tarin yawa, sannan su yi awon gaba da su, sun fara dibar jama'a a Kebbi da Zamfara.
Shugaban sojojin kasan Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shuaibu ya ziyarci jihar Kebbi bayan sace daliban makarantar GGCSS Maga da aka sace. Ya ce za a ceto su.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III, ya bukaci jami'an tsaro ka da su sassautawa 'yan ta'adda. Ya bukaci a ragargaje su.
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da sace dalibai 25 a makarantar sakandaren gwamnati ta mata da ke, Maga, jihar Kebbi. Yanzu haka jami'an tsaro na nemansu.
Yan ta'adda
Samu kari