Yan ta'adda
Kwamandan rundunar Operation Hadin Kai, Manjo Janar Abdulsalam Abubakar, ya bayyana yadda taimakon Amurka ke taka rawa a yaki da 'yan ta'addan Boko Haram.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya ta kai farmaki wani muhimmin sansanin Boko Haram a dajin da suke kira Timbuktu Triangle. An samu kabarin Boko Haram.
Rahoton rundunar sojin Najeriya ya ce dan ta'adda, Bello Turji ya dimauce a cikin daji yana gudu zuwa wurare. Sojoji sun ce Turji mai kwace wani yanki ba.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sadan jihar Kano ta zargi makotan Fatima Abubakar da ta gamu da iftila'i da yaranta da karairayi a shafukan sada zumunta.
Harin 'yan bindiga a Zamfara ya jefa Shugaban Karamar Hukumar Tsafe da tawagarsa cikin fargaba, yayin da suke kan hanya don ceto mutane daga masu garkuwa.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan Najeriya tabayar da tabbacin cewa ana aikin ceto wasu kiristoci sama da 100 da aka sace a Kaduna.
Dakarun sojojin Najeriya sun gano rumbun ajiyar kayan Boko Haram a karkashin kasa a jihar Borno. Dakarun Najeriya sun fadi abubuwan da suka samo a rumbun.
Sanannen malamin addinin Musulunci a jihar Kano, Sheikh Malam Aminu Daurawa, ya yi magana kan kisan ta'addancin da aka yi wa matar aure da yaranta a Kano.
Daya daga cikin dattawan jihar Katsina kuma shugaban Katsina Community Security Initiative, Dr Bashir Kurfi ya ce babu wanda zai fito ya ce a saki 'yan bindiga.
Yan ta'adda
Samu kari