Yan ta'adda
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun yi artabu da wasu 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun kashe 'yan ta'adda masu yawa.
’Yan bindiga sun saki mutum 37 a karamar hukumar Bakori a jihar Katsina, bayan shafe makonni ana sulhu da miyagun ba tare da biyan kudin fansa ba.
Dan takarar shugaban kasa a LP a 2023, Peter Obi ya ziyarci tsohon ministan Buhari, Chris Ngige bayan 'yan ta'adda sun kai masa hari sun kashe wata mata.
Primate Elijah Ayodele ya ce akwai manyan mutane biyar da ke bayan ta’addanci a Najeriya, yana gargadin gwamnati ta dauki mataki kafin lamarin ya tsananta.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron farin kaya ta DSS ta shaidawa kotu yadda Tukur Mamu ya kashe kasonsa na kudin fansa da ya karba daga 'yan ta'adda.
‘Yan bindiga sun kai wa ayarin tsohon gwamnan Anambra, kuma tsohon minista Chris Ngige, hari a Nkpor–Nnobi, sun kashe mutane biyu tare da jikkata wasu da dama.
An samu musayar wuta mai zafi tsakanin 'yan sanda da wasu miyagun 'yan bindiga a Anambra. An ce tsananin musayar wutar ya jawo lalacewar motocin 'yan sanda.
Karamin ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya karyata rahoton da ya ce ba za a yi nasarar tsaron Zamfara ba tare da shigarsa ba, yana karyata lamarin.
A labarin nan, za a ji cewa Limamin Cocin Anglican na Ungwan Maijero, Ven. Edwin Achi, ya koma ga Mahaliccinsa a lokacin da 'yan ta'adda ke tsare da shi a daji.
Yan ta'adda
Samu kari