Yan ta'adda
Majalisar dattawan Najeriya ta bayyana takaici game da yadda 'yan ta'adda da masu mika masu bayanan sirri a kasa ke ci gaba da kawo cikas a Najeriya.
Tsohon Ministan Tsaro Mohammed Badaru ya karyata rahoton bogi da ya ce ya yi murabus ne saboda zargin hare-haren Amurka da gwamnatin Tinubu kan ‘yan daji.
'Yan bindiga sun sace wasu dalibai biyar a jami'ar RSU da ke jihar Rivers. 'Yan ta'addan sun afka dakunan kwanan daliban ne sun sace su cikin dare.
A labarin nan, za a ji cew agwamnatin Abba Kabir Yusuf ta tabbatar da cewa babu inda aka dakatar da dokar hana acaba a Kano, ta roki jama'a game da kare rayuka.
Dakarun Najeriya sun bayyana nasarorin da suka samu sun kashe 'yan ta'adda takwas da kama 51 tare da kama makamai a farmakin da suka kai cikin kwana uku.
Wasu 'yan kasar Kamaru 7 sun shiga hannun jami'an tsaro kan zarfin ta'addanci a jihar Benue. Matasan 'yankin ne suka kama 'yan kasar wajen suka mika ga jami'an tsaro
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa rikicin Boko Haram ba na addini ba ne. Gwamnan ya ce Musulmai da Kirista sun sha wuya kan rikicin.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa nan gaba kadan za a bayyana sunayen masu daukar nauyin ta'addanci a Najeriya. Daniel Bwala ne ya fadi haka a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa daraktan hukumar bincike da cigaban aararin samaniya ta Kasa (NASRDA), Dr. Mathew Adepoju, ya ce 'yan ta'adda sun canza dabara.
Yan ta'adda
Samu kari