Yan ta'adda
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya roki gwamnatin tarayya ta kara karfafa yaki da ‘yan bindiga, yayin da mutane dubun-dubu suka tsere zuwa Gombe bayan hare-hare.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hari karamar hukumar Rabah ta jihar Sokoto. An bayyana cewa wasu daga cikin matan da aka kama na da ciki wasu na shayarwa.
A labarin nan za a ji cewa gwamna Bala Muhammad ya hango girman matsalar tsaro a Bauchi ya nemi daukin gaggawa daga gwamnatin tarayya domin dakile matsalar.
'Yan Najeriya sun yi Allah wadai da kisan da aka yi wa masu sallar tarawihi a masallaci jihar Kebbi. Bashir Ahmad ya yi Allah wadai da hari a masallacin.
Mayakan kungiyar Lakurawa sun kai harin rashin imani yayin da mutane ke tsakiyar sallar tarawihi a garin Dadin Kowa da ke karamar hukumar Maiyama a Kebbi.
Rundunar sojin Najeriya da hadin gwiwar yan sa kai na CJTF sun gwabza fada da 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno, an kashe 'yan ta'adda takwas.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da makamai sun kai wani harin ta'addanci a jihar Adamawa. 'Yan ta'addan sun kona gidaje tare da hallaka rayukan wasu mutane.
’Yan bindiga sun kai hari ƙauyen Dutsin Dan Ajiya a Anka, Zamfara, inda suka kashe kusan mutum 50 tare da ƙona mafi yawan gidaje da rumbunan hatsi.
"Yan ta'addan Lakurawa sun kai harin kwanton bauna kan tawagar babban kwamandan rundunar Operation Fansan Yamma. Dakarun sojoji sun yi artabu da su.
Yan ta'adda
Samu kari