Yan ta'adda
Rundunar sojin Najeriya ta karyata labarin cewa an sace Birgediya Janar M Uba yayin fafatawa da 'yan ISWAP a Borno. Yayin fafatawar, An kashe 'yan CJTF biyu.
Babban hafsan sojojin saman Najeriya, Air Marshal Sunday Aneke, ya sha alwashin kwato dukkanin wuraren da ke hannun 'yan ta'adda. Ya ce ba za su yi kasa a gwiwa ba.
Sojojin Najeriya sun kashe 'yan ta'adda da dama, sun ceto mutum 67, sun kama 94 cikin makonni biyu, tare da kwato makamai da lalata sansanonin miyagu.
A labarin nan, za a ji cewa wasu garuruwa a Zamfara sun bayyana cewa sun gamu da sabon kalubalen yan ta'adda d ake neman haraji daga tsakanin N4m zuwa N40m.
'Yan ta'addan kungiyar Lakurawa sun kai harin ta'addanci a jihar Sokoto. 'Yan ta'addan sun hallaka bayin Allah ciki har da wata mata mai dauke da juna biyu.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto wasu dalibai masu hidimar kasa guda 74 da suka makale a wurin da ake fragabar ISWAP na kai kawo.
Sojoji sun kama wani mai safarar makamai a Taraba tare da AK-47 da harsasai 53, yayin da rundunar soji ta ce za ta ci gaba da murkushe masu laifi da inganta tsaro.
Gwamnan jihar Neja, Umaru Bago ya nemi a kafa sansanonin soja a iyakokin jihar Neja domin hana 'yan bindiga shiga jihar. Ya ce zai ba da matasa 25,000 su shiga soja.
Fadar shugaban kasa ta ce rikicin Arewa ta Tsakiya ya samo asali daga mallakar ƙasa, ta’addanci da satar ma’adinai, yayin da Tinubu ke ƙarfafa zaman lafiya.
Yan ta'adda
Samu kari