Yan ta'adda
Mayawakan kungiyar 'yan ta'addan ISWAP sun kai farmaki wasu yankunan jihar Yobe sun raunata basarake sun sace mutane kwanaki bayan harin kasar Amurka.
Rahotannin da ke yawo cewa an kashe shahararren hatsabibin ‘yan bindiga, Bello Turji, a harin sama na kasar Amurka a jihar Sokoto ba gaskiya ba ne.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya ja kunnen 'yan ta'addan da suka addabi jihar. Ya gargade su kan su gudu tun kafin lokaci ya kure musu.
Ana zargin ‘yan ta’adda a yankin Arewa na fara guduwa daga maboyarsu bayan hare-haren sama da kasar Amurka ta kai a Sokoto da wasu sassan Najeriya.
Gwamnatin Tarayya ta yaye sama da jami’an tsaron dazuka 7,000 daga jihohi bakwai domin dakile ’yan bindiga, masu garkuwa da mutane da ’yan ta’adda.
Wani ma’aikacin wucin-gadi a Gidan Gwamnatin Jihar Gombe ya rasu a cikin yanayi mai cike da tambayoyi. 'Yan sanda sun cafke wanda ake zargi da hannu a kisan.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bi diddigin wani dan bindiga mai saka bidiyo yana nuna kudi da makamai a intanet. An kama dan bindiga Siddi a Kwara.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa matsalar rashin tsaron da ake fuskanta na dab da zuwa karshe. Ya bukaci a ci gaba da addua.
Majiyoyin soji sun tabbatar da cewa hare-haren Amurka a Arewa maso Yamma sun yi nasara, bayan haɗin gwiwa da sojojin Najeriya wajen kai farmaki kan ’yan ta’adda.
Yan ta'adda
Samu kari