Yan ta'adda
A labarin nan, za a ji cewa wasu ƴan ta'adda su shida sun shiga Kibiya, inda su ga dauke Sakataren mulki na karamar hukumar kan idon iyalansa da Sallah.
Sojojin Najeriya sun sanar da kashe 'yan Boko Haram kusan 100 domin adadinsu ya kai 80 tare da kwato manyan makamai a wata gwabzawa da suka yi a Borno.
Sanata Ali Ndume ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya maida hankali kan tsaro maimakon siyasar 2027, biyo bayan kisan mutane 25 a hare haren bam a Maiduguri.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin murkushe 'yan ta'addan Boko Haram bayan kai hare hare wurare uku a birnin Maiduguri da dare.
Legit Hausa ta gudanar da bincike game da sakon da ke yawo a kafafen sada zumunta kan cewa Donald Trump ya gargadi Bola Tinubu kan harin Maiduguri.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta ce harin kunar bakin waken da aka kai Maiduguri ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 23 da jikkata sama da mutum 108.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya aiko da sakon jaje da ta'aziyya ga mutanen da harin ƴan Boko Haram ya rutsa da su.
An samu fashewar wani bama-bamai a birnin Maiduguri na jihar Borno. Fashewar bama-baman ta auku ne a wasu wurare daban-daban na cikin babban birnin.
Mazauna Kungaboku da Paze a Abuja sun tsere daga gidajensu bayan samun wasiƙar barazana daga 'yan bindiga. Jami'an tsaro sun ba da tabbacin kare yankin.
Yan ta'adda
Samu kari