Yan ta'adda
Tsohon Hafsan Sojin Ƙasa, Janar Tukur Buratai mai ritaya, ya shigar da ƙara ta Naira biliyan daya kan Danjuma Ali-Keffi, bisa zarginsa da faɗa da bata suna.
Tsohon Hafsan Sojin Kasa, Faruk Yahaya, ya dauki matakin shari’a kan zargin daukar nauyin ta’addanci, yana kare mutuncinsa da gaskiya a hukumomin tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa mutanen karamar hukumar Mashegu a Jihar Neja sun shiga cikin zullumi bayan wasu manoma sun gano bam yayin da suka shiga gona.
Masani mai sharhi kan lamuran tsaro a nahiyar Afrika, Brant Philip ya ce akwai alamun da suka nuna wani jirgin Amurka ya sauka a Abuja Najeriya da dare.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya fusata kan hare-haren 'yan ta'adda a jihar Neja. Ya yi Allah wadai da kashe-kashen da suka yi.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun sake kai harin ta'addanci a jihar Neja. Tsagerun sun kona ofishin 'yan sanda tare da kayan amfanin gona na manoma.
Harin da 'yan bindiga suka kai kasuwar jihar Neja ya yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 60. An kai hari ne mutane suna tsaka da cin kasuwa da rana.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fusata kan harin da 'yan ta'adda suka kai a wata kasuwa da ke jihar Neja. Ya umarci jami'an tsaro su farauto tsagerun.
Rahoto ya bayyana yadda kotun koli a Venezuela ta tabbatar da maye gurbin shugaban kasar bayan Trump ya kama shi tare da tafiya da shi kasar Amurka.
Yan ta'adda
Samu kari