Yan ta'adda
Gwamnan jihar Neja, Umaru Bago ya bukaci mutanen yankin Kaiji su kaura domin samun damar luguden wuta kan 'yan bindiga da ke kai hari. An ba su wata 2 su kaura.
Jami’ar Maiduguri (UNIMAID) ta musanta bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke zargin kama dalibai bisa alaka da kungiyar Boko Haram a Borno.
Wani rahoto ya yi ikirarin cewa sojojin Amurka sun kashe Lakurawa 155 a harin da suka kawo Najeriya a 2025. Wani bincike ya ce babu wata hujja ta nasarar harin.
A labarin nan, za a ji cewa ana zargin ƴan ta'adda na karɓe iko da wasu dazuka a Kano da Katsina,inda suke karban kuɗin fansa tare da mulkar mutane da zalunci.
Rahotannin sirri sun bayyana cewa ana zargin ISWAO ta cefano manyan makaman yaki ciki har da jirage marasa matuka, an nemi sojoji su tashi tsaye.
A labarin nan, za a ni cewa Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya ya kwantar da hankalin 'yan 'kasa game da matsalar tsaro.
'Yan sandan Oyo sun tsaurara tsaro a Ikoyi-Ile bayan 'yan bindiga sun aiko da takardar barazanar kai hari ranar 20 ga Janairu, 2026, don janyo raɗaɗi da hawaye.
Dakarun Operation Hadin Kai sun kashe ’yan ta’adda 8, wasu 11 sun miƙa wuya a Borno; an kama takin urea 12 da ake amfani da shi wajen yin bam a Janairu, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Mataimakin Ciyaman da wani mutum ɗaya sun faɗa tarkon Boko Haram, an fitar da bidiyonsu suna rokon a biya masu kuɗin fansa.
Yan ta'adda
Samu kari