Yan ta'adda
Wasu matafiya sun taka bam da ake zargin 'yan ta'adda sun dasa a jihar Zamfara. Lamarin ya jawo an samu jikkatar mutanen da ba su ji ba, ba su gani ba.
Dan ta'adda, Bello Turji ya fitar da barazana ga mutanen da ke zaune a kauyukan Katsina, lamarin da ya tilasta wa jama'ar kauyukan gudun hijira zuwa Nijar.
Dakarun sojojin Najeriya sun kai farmaki kan 'yan ta'addan ISWAP da suka yi yunkurin kai musu hari a Borno. An saki bama-bamai kan 'yan ta'addan suna shirin guduwa.
Yan bindiga sun kashe yan sanda 2 tare da ƙona motar sintiri a Enugu; CP Giwa ya ba da umarnin cafke maharan dake da raunukan harsashi a jikinsu.
A labarin nan, za a ji cewa ra'ayi ya zo daya a karon farko a cikin lokaci mai tsayi tsakanon tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai da gwamnatin Tinubu.
Gwamnatin jihar Kogi ta ce harin jami'an tsaro ya tilasta wa 'yan bindiga neman sulhu. Ta jaddada doka da za ta hana zama a daji da baya ta'addanci.
Limaman Najeriya sun taru a Kano domin neman taimakon Allah kan tabarbarewar tsaro da matsalolin siyasa, suna yi addu'a domin samar da zaman lafiya a ƙasa.
An kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Alaramma Malam Bello a Birnin Gwari yayin tattara itacen girki, Al'amarin ya girgiza al'umma a Kaduna.
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa, ya jaddada cewa gwamnatin tarayya ba ta biyan kudin fansa ga masu garkuwa da mutane, duk da rade-radin jama’a.
Yan ta'adda
Samu kari