Yan ta'adda
Gwamnan Sokoto, Ahmed Aliyu ya tanadi motoci 20 da babura 710 domin yakar yan 'ta'adda a jihar. Ana sa ran hakan zai kawo kashe Bello Turji da sauran yan ta'adda.
Cibiyar Centre Against Banditry and Terrorism (CABT) ta zargi Gwamna Dauda Lawal na Zamfara da hannu a ta'addanci da hakar ma'adinai ba ka'ida ba a jihar.
Rahoto daga jihar Yobe na nuni da cewa 'yan ta'addan Boko Haram sun kai wani sabon farmaki a garin Buni Yadi, hedikwatar karamar hukumar Gujba da ke jihar.x
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce Bello Turji a rikide ya ke saboda ganin shirin karar da su da Gwamna Ahmed Aliyu na jihar ya ke yi kan yaki da ta'addanci.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun sace wasu makusantan malamin addinin Musulunci a Sokoto, Sheikh Bashir Ahmad Sani, kuma suna neman miliyoyi.
Gwamna Mai Mala Buni ya gana da babban hafsan tsaron kasar nan, Janar Christopher Musa bisa kisan bayin Allah a Mafa da ke karamar hukumar Tarmuwa a Yobe.
A rahoton nan za ku ji cewa manoma a sassan Arewacin kasar nan sun shiga mugun hali bayan 'yan bindiga sun yanka masu haraji kafin su girbe amfanin gona.
Sanata Ali Ndume ya bukaci sojojin Najeriya da su kawo karshen 'yan ta'addan Boko Haram wadanda suke boye a dajin Sambisa da tsaunin Mandara a jihar Borno.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jajantawa al'ummar jihar Yobe kan mummunan hari da yan ta'adda suka kai wanda ya yi sanadin mutuwar mutane da dama.
Yan ta'adda
Samu kari