Yan ta'adda
Bayan sake fitar da bidiyo da dan ta'adda, Bello Turji ya yi, Sheikh Murtala Bello Asada ya sake kalubalantarsa inda ya tabbatar ana daukar nauyin ta'addanci.
A wannan labarin, za ku ji yadda dakarun sojan kasar nan na rundunar 'operation save haven' sun cafke rikakkun masu safarar makamai ga yan ta'adda.
Ana kyautata zaton cewa mutuwar Halilu Sububu za ta takaita ayyukan ta'addanci a Arewacin Najeriya kasancewarsa mai safarar makamai da horar da 'yan bindiga.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki coci guda biyu a yankin ƙaramar hukumar Kajuru a Kaduna, sun hallaka mutane 3 tare da sace wasu akalla 30 ranar Lahadi.
Yayin da ake fama da matsalar ta'addanci a yankin Arewa maso Yamma, Gwamna Dauda Lawal Dare na Zamfara ya sha alwashin kawo karshen ta'addanci a jiharsa nan kusa.
Gwamna Dauda Lawal Dare na jihar Zamfara ya nuna farin cikinsa game da kisan Halilu Sabubu inda ya ce yanzu haka sauran yan bindiga sun rikice gaba daya.
Dakarun sojoji a Najeriya sun yi nasarar hallaka kasurguman yan bindiga da dama a cikin shekara daya da watanni hudu na gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Wasu matasa sun babbaka gawarwakin wasu da ake zargi yan bindiga ne a jihar Kaduna a Arewacin Najeriya. Sojoji sun kai farmaki ne kan yan bindigar ranar Laraba
Fitaccen lauya, Bulama Bukarti ya kaddamar da asusun tallafawa sojojin da suka hallaka Halilu Sabubu domin nunawa sojojin yan Najeriya suna tare da su.
Yan ta'adda
Samu kari