Yan ta'adda
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta bayyana adadin 'yan ta'addan da dakarun sojoji suka hallaka a cikin watanni uku. Sojojin sun kwato makamai masu yawa.
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana yadda ya taimakawa Dauda Lawal da muƙamin hadiminsa wurin samun fasfo da EFCC ta kwace masa lokacin mulkinsa.
A wannan labarin, jami'an tsaron kasar nan sun samu gagarumar nasara a yakin da su ke na kawar da manyan yan ta'adda daga doron kasa, inda aka kashe Kachalla.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya yi kakkausan martani kan masu zarginsa da hannu cikin ta'addancin da ke addabar mazauna Zamfara.
Wasu yan bindiga sun kai hari a Abuja inda suka bindige limamin masallaci yayin da aka fito daga sallar Isha a yankin Mpape da ke birnin Tarayya.
A wannan labarin, za ku ji dakarun sojan kasar nan sun fatattaki yan ta'adda a sassa daban-daban na kasar nan tare da hallaka takwas daga cikinsu.
A wannan labarin, za ku ji cewa dalibai da malaman jami'ar tarayya ta Gusau (FUG) sun shaki iskar yanci bayan shafe akalla watanni bakwai a hannun yan bindiga.
Yan ta'adda sun jefa mazauna Damaturu da kewaye cikin duhu bayan sun lalata layin da ke samar masu wutar lantarki da ya taso daga Damaturu-Maiduguri.
Mako daya da kisan Halilu Sabubu, Hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya sha alwashin game da kawo karshen Bello Turji da sauran yan bindiga.
Yan ta'adda
Samu kari