Yan ta'adda
Rundunar yan sanda ta cafke wani matashin da ya kashe wani dan banda har lahira. Matashin ya sassara dan bangar ne kuma ya tafka masa satar babur da wayar hannu.
Babban malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Mahmud Gumi ya yi magana kan sulhu da yan bindiga inda ya ce bai taba zuwa wurin yan ta'addan shi kadai ba.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Mahmud Gumi ya nuna damuwa kan ayyukan yan bindiga inda ya ce sun sauya salon fadansu da aka sani a baya.
Sanata Shehu Sani ya yabawa karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle da hadimin Bola Tinubu a bangaren tsaro, Mallam Nuhu Ribadu kan yaki da ta'addanci.
A wannan labarin,za ku ji wasu miyagun yan ta'adda sun kutsa garin Dan-Ali da ke karamar hukumar Dan Musa inda su ka fatattaki masu gudanar da sallar Juma'a.
Babban hafsan tsaron Najeriya (CDS), Janar Christopher Musa, ya bayyana cewa rikakken dan Bello Turji na cikin tashin hankali tun bayan da aka kashe Halilu Sububu.
A rahoton nan, za ku ji cewa Babban hafsan tsaron kasar nan, Janar Christopher Musa ya bayyana yadda za a kawo karshen ta'addanci a Najeriya sannu a hankali
Yayin da rashin tsaro ke kara ƙamari musamman a Arewacin Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya tura gargadi mai zafi ga yan ta'adda yayin da rashin tsaro ya yi kamari.
Rundunar yan sanda a jihar Anambra da ke Kudancin Najeriya ta yi jimamin mutuwar wasu jami'anta bayan harin yan bindiga da safiyar yau Alhamis 3 ga watan Oktoba.
Yan ta'adda
Samu kari