Yan ta'adda
Gwamnonin jihohi 36 sun yi alkawarin haɗaka wajen kawo karshen Lakurawa a Najeriya. Gwamnonin sun 36 sun ce ba za su bari Lakurawa su yaɗu a Najeriya ba.
Wata mai juna biyu ta shiga tashin hankali bayan yan bindiga sun sace ta a hanyar dawowa daga asibiti a jihar Neja, inda ta haife jariranta biyu a hannunsu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa. Daga cikin 'yan ta'addan da aka kashe akwai kwamandansu Munzur Ya Audu.
Yan sandan kasar Finland ta kama shugaban yan ta'addar Biyafara, Simon Ekpa. An kama Simon Ekpa ne saboda ingiza mutane su yi ta'addanci a Kudancin Najeriya.
A baya mun ruwaito cewa myakan kungiyar ta'addanci ta Lakurawa ta tafka tsiya a Gueza dake Dosso a jamhuriyar Nijar yayin da ake shirin tarbar gawar a Birnio
Yayin da ake sukar Bola Tinubu kan matsalolin Arewa, shugaban kungiyar Arewa Consultative Forum, Mamman Mike Osuman ya ce matsalolin yankin laifin shugabanninta ne.
Kungiyar Arewa Consultative Forum ya ce yan ta'adda da yan bindiga sun yi ƙawanya da Arewa kuma akwai bukatar hada kai domin fuskantar rashin tsaro a Arewa.
Mukaddashin hafsan sojoji a Najeriya, Laftanar-janar Olufemi Oluyede ya sha alwashin kawo karshen yan ta'adda gaba daya inda ya yiwa yan kasa alkawari.
Shugabannin Ibo sun fara kira kan a roki Tinubu ya saki kasurgumin dan ta'adda, Nnamdi Kanu. Sanata Rochas Okorocha ne ya yi kira ga Sanata Godswill Akpabio
Yan ta'adda
Samu kari