Olusegun Obasanjo
Yayin da tsohon shugaban kasa, Janar Yakubu Gowon ke cika shekaru 90 a duniya, Cif Olusegun Obasanjo ya yaba masa inda ya ce shi kadai ne ake yabo tun yana raye.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi takaicin karuwar rashin tsaro da ke kamari a fadin kasar nan, ya nemi gwamnati ta dauki mataki.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo ya koka kan yawaitar yaran da ba sa zuwa makaranta a kasar nan. Ya ce nan gaba za su iya shiga Boko Haram.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa ya taba yin cutar rashin ji ba tare da ya sani ba. Ya ce mutane da yawa na dauke da cutar.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya caccaki shugabanni kan rashin aiwatar da tsare-tsaren da suka kawo inda ya ce kwata-kwata ba su aiwatarwa.
Olusegun Obasanjo ya bukaci yan Najeriya su cigaba da addu'a kan yadda aka lalata arzikin da Allah ya ba su, Obasanjo ya ce ba a halicci yan Najeriya domin wahala ba
Akwai ‘yan gidan Olusegun Obasanjo da Bola Tinubu da ke siyasa. Rabiu Kwankwaso ya bi sahun Yar’adua, Saraki, Ibrahim Waziri domin akwai ‘yan siyasa a cikin jininsa
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani matashi dan asalin jihar Bauchi ya gamu da ajalinsa bayan zaki ya hallaka shi a jihar Ogun bayan ya kufce daga dakinsa.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya ce nan gaba kadan matsalar rashin tsaro za ta fi karfin gwamnati matukar ba a dauki matakin kawar da talauci ba.
Olusegun Obasanjo
Samu kari