Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce shugabanci ne babbar matsalar Najeriya. Obasanjo ya kawo mafitar da za ta iya daidaita lamuran kasar nan.
Tsohon shugaban kasan Najeriya Olusegun Obasanjo ya yi magana kan batun cewa mahaifinsa jinin kabilar Igbo. Tsohon shugaban kasan ya yi cikakken bayani.
Tsohon shugaban kasa,Cif Olusegun Obasanjo ya ce ba ya goyon bayan ware wata kabila ko korarsu daga Najeriya, domin kasar ta dukkanin mazauna cikinta ne.
Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya fito ya nuna yatsa ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kan batun albashin sanatoci.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da Goodluck Jonathan sun isa fadar shugaban kasa domin tattaunawa a zaman majalisar magabata na kasa tare da Bola Tinubu.
A karon farko tun bayan hawansa mulki watanni 14 baya, Shugaba Bola Tinubu ya kira taron majalisar magabata na kasa inda ake sa ran zai gaba da tsofaffin shugabanni.
Tsohon dan majalisa, Sergius Ogun ya bayyana cewa ana biyan kowannensu Naira Miliyan 8.5 duk wata a matsayin kudin gudanarwa, wanda ba ya daga cikin albashinsu.
Majalisar dattawa ta mayarwa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo martani sannan ta ce ‘yan majalisar tarayya ba sa samun tukuicin kudi daga fadar shugaban kasa.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya caccaki 'yan majalisar tarayya bisa abin da ya kira halayyar da suke da ita ta kayyade albashinsu da kansu.
Olusegun Obasanjo
Samu kari